Kannywood

Innalillahi wainna ilaihi raju’un kalli wannan videon yadda shu aibu lawan kumurci yakoka akan masana antar kannywood…

innalillahi wainna ilaihi raju’un jarumin kannywood din wato shu aibu lawan kumurci yabayyana bakin cikinsa akan wasu abubuwa dasuke faruwa a wanna.

masana antar kannywood yanzu yanzu musamman akan matan kannywood din akan wannan halaiya dasuka dauka wanda jarumin yabayyana chewa bai.

kamata yar musulmi tana wannan shiga wai kuma tace wai tarbiya suke bayarwa kokuma dai bata tarbiya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button