Labaran Duniya
innalillahi wainna ilaihi raju’un kalli yadda yan bindiga suka kuna gida jen fulani dukama kona masu runfunan su inda kuma suka tafar masu da shanu…


innalillahi wainna ilaihi raju’un kalli yadda yan bindiga suka kuna gida jen fulani dukama kona masu runfunan su inda kuma suka tafar masu da shanu dadama.
wanda kasan cewa a yanzu haka fulani suna shan wahala a wajan yan bindiga wanda dukkan garin da wadannan yan bindiga sukaje sai sun tafi da shanunsu.
dadama dakuma kona masu runfunar nasu dakuma yin fyade dakuma kashe masu mazaje dakuma tafiya da matansu dakuma shanunsu shin kana ganin cewa.
wadannan yan bindigar shin hukuma bata daukar mataki akan wadannan yan bindiga innalillahi wainna ilaihi raju’un ya allah kakaramana zaman lafiya a kasarnan tamu.