Labaran Duniya

Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Kalli Yadda Wasu Yan Bindiga Suka Kashe Matar Wani Basarake Har Lahira…

Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Kalli Yadda Wasu Yan Bindiga Suka Kashe Matar Wani Basarake Kalli Video…..

Innalillahi wa’Inna’ilaihi raji’un wasu ‘yan Bindiga Sun Kashe Iyalan Sarki Su Bakwai A Jihar Taraba Bayan Sunyi Garkuwa Da Su a daren jiya a yankin jihar ta taraba state.

Mai Martaba Sarkin Mutum Biyu dake karamar hukumar Gassol a jihar Taraba, ya jagoaranci zuwa makabarta domin halartar jana’izan iyalainsa da ‘yan ta’adda suka halaka bayan sunyi garkuwa da su. Kalli Video Kai Tsaye Ta Cikin Wan Nan Hoton Danna Nan.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button