Labaran Duniya
Innalillahi yanzu yanzu hukumar hisba ta kama g fresh akan abunda yake faruwa yanzu yanzu…


yanzu yanzu hukumar hisba ta kama g fresh wanda yanzu yake mai da martani akan wannan kamawar da akaimai yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi raju’un.
babu shakka kasan cewa wannan mutum wato g fresh yayi martani akan hakan wanda dama yakamata hukumar hisba ta dinga daukar irin wadannan.
mutane suna hukunta su akan abunda suke aikatawa innalillahi wainna ilaihi raju’un.