KannywoodLabaran Duniya
Kallesu kokunya basaji suce wai Tarbiyya suke badawa zazzafan martani zuwaga matan kannywood yanzu yanzu kalli wannan video…


yanzu yanzu malam yakoka akan irin wannan shiga da jaruman kannywood din wato mata sukeyi a wannan duniya wanda kuma basa kunyar yadawa a duniya.
wanda kasan cewa a yanzu haka dadama daga cikin wadannan mata na cikin wannan masana antar kannywood din suna saka irin shigar da baikamata ace.
yar musulma tana saka irin wadannan kaya a jikinta ba wai kuma suce suna bada tarbiya aikasan hakan karyane wallahi wanda malam yayi zazzafan martani.
akan hakan wanda matan kannywood suke yi innalillahi wainna ilaihirajuun yanzu yanzu zazzafan martani zuwaga matan kannywood din.