Labaran Duniya

Kalli albashin Muhammadu Buhari da wasu shu’agabannin Afrika 15 da baku san da su ba.

Kalli albashin Muhammadu Buhari da wasu shu’agabannin Afrika 15 da baku san da su ba.

Da yawa daga cikin mutanen basu san nawa ake biyan Albashin wasu shugabannin kasashen Afirka ba, kuma suna son sanin wannan amma babu halin hakan.

Hakan yasa muka binciko muku albashin Muhammadu Buhari shuagaban kasar Nigeriya da sauran shugabannin Africa 15.

Abin zai dan baku mamaki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button