Labaran Duniya

Kalli Bidiyon Tattaunawa Kai Tsaye Da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari

Hira Kai Tsaye da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari kamar yadda a yanzu haka ya bayyana wasu abubuwa wadan da mutane da yawa sunyi mamaki a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa wannan hirara da akayi da shugaban kasar Nageria Muhammadu Buhari ya Fadi wasu magan Ganu wadan da bai daceba ba a yanzu haka ga Video ka kalla.

Full Video,

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button