Kannywood

Kalli Cikakken Bidiyon Yadda Kotu Ta Yankewa Murja Ibrahim Kunya Ƴar Tiktok Hukunci……..

Murja Ibrahim Kunya ta musanta zargin da ake mata a Kotu

Yanzu haka an soma shari’ar da Zauren Malaman Kano da wasu lauyoyi suka kai Ƴar TikTok ɗin nan Murja Ibrahim Kunya.

An karanto mata tuhumar da ake mata inda nan take ta musanta, daga nan ne kuma lauyanta ya nemi a bada belinta.

Halin da ake ciki kenan yanzu.

Zamu ci gaba da kawo muku yadda take kasancewa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button