Kalli Cikakken Video Shagalin Bikin Halima Atete Jarumar Kannywood


Kalli Cikakken Video Shagalin Bikin Halima Atete Jarumar Kannywood kamar yadda a yanzu haka jaruman kannywood sun ziyarar ci wajan.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu ana Tsaka da shagalin Bikin Jarumar Kannywood wato Halima Atete kuma a yanzu haka jaruman kannywood Suna taya ta murna akai.
A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda shagalin Bikin ya kasance a wannan satin kuma a yanzu haka matan kannywood Suna farin ciki da wannan auren.
Full Video.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan Video ya kasance kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna fatan al’kairi Akai.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka