Labaran Duniya

Kalli Garuruwan Da Aka Samu Rahotannin Ganin Jinjirin Watan Karamar Sallah…..

Garuruwan Da Aka Samu Rahotannin Ganin Jinjirin Watan Karamar Sallah

Daga Comr Abba Sani Pantami

1, Mani LGA Katsina
2, Funtua LGA Katsina
3, Maigatari LGA Jigawa
4, Yunusari LGA Yobe
5, Jere LGA Borno
6, Bulangu Jigawa
7, Maigatari LGA Jigawa
8, Garki Jigawa
9, Kafin Hausa LGA Jigawa
10, Bakori LGA Katsina
11, Nguru LGA Yobe.

Duka wa ‘yan nan garuruwan mun samu rahotannin ganin jinjirin watan karamar Sallah a wurinsu.

 

Muna jiran fadar Sarkin Musulmi su kammala tantancewa su sanar Insha’Allah.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button