Labaran Duniya
Kalli vedion dakuma wani mutum yake rayuwar sa batare da wani yana taimaka masaba…


kalli yadda wani mutum yake rayuwa innalillahi wainna ilaihi raju’un yanzu yanzu wannan mutum ya bayyana yadda yake aiwatar da abubuwansa yanzu haka
babu shakka kasan cewa wannan bayan Allah yana cikin wani hali wanda mutane dadama suke mamaki shin yadda wannan mutumin yake tasa rayuwar.
babu shakka yakamata mugode wa Allah yakan wannan ni ima da yayi mana akan lafiya da Allah yabamu.