Labaran Duniya

Kalli vedion yadda Kwankwaso yakaryata INEC Akan tace mln ibrahim shekarau yaci zabensa wanda suka bayyana cewa Rufa,i sani hanga suka sani…

yanzu yanzu hukumar INEC ta bayyana cewa dan takarar jam’iyar NNPP yaci zabensa na senator arewa yanzu yanzu wanda hakan yasa al’umma dadama.

mamaki akan yadda sukafadi wannan saka mako wanda hukumar inec ta bayyana cewa malam ibrahim shekarau yaci zabensa wanda kuma tuni kasan.

wannan dantakara yabar wannan jam’iyar tunkafin wannan inda suka dora rufai sani hanga akan wannan kujera ta shekarau shin yakake ganin yadda.

zata kaya akan wannan batu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button