Labaran Duniya

Kalli vedion yadda sakamakon zabe yake kasancewa a wajan girga kuri u yanzu yanzu kalli wannan video domin kagani da idonka dan karka bari abaka labari akan wannan batu…

yadda sakamakon zabe yake kasancewa a wajan girga kuri u wanda muke fatan Allah yabamu shugabanni nagari wannan zasuyi mana aiki a wannan kasa.

babu shakka kasan cewa munyi shugabanni dadama a kasarnan wasu sunyi aiki wasu kuma sunyi iyabakin kokaribsu wasu kuma bamasuyi aikinba.

wanda a yanzu haka muke fatan Allah yabamu shugabanni nagari.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button