Labaran Duniya

Kalli vedion yadda samari da yan mata suka fito zanga zanga a jahohin kudu yanzu yanzu haka…

innalillahi wainna ilaihi raju’un kalli yadda hatsaniya ta barke a jahohin kudu yanzu yanzu akan daina karbar tsofaffin kudade wanda yahada da 1000 dakuma 500 da.

wanda kasan cewa a yanzu haka anhana karbar kudaden wato naira dubu daya (1000)dakuma dari biyar (500)amma kuma ana cigaba da karbar dari biyu ita.

kuma wanda hakan yasa al’umma suka shiga cikin wani hali akan wannan canjin kudin yanzu yanzu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button