Uncategorized

Kalli vedion yadda wadannan masu neman takarar gwamna a kasar nan sukayi bayani yanzu yanzu…

babu shakka yakamata mubude idonmu muduba muga wanda yafi cancanta mu zaba sai mu zaba karmu biyewa kudade domin zasu kaimu su baromu ne idan.

mukabi kudade wanda kuma zamita shan wahala dakuma rashin zaman lafiya amma kuma idan muka tsaya muka duba muka zabi cancanta to zamu jidadi a.

kasar nan wallahi ya Allah kabamu shugaba nagari wanda zaima aiki da gaskiya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button