Labaran Duniya
Kalli vedion yadda wani mutum yake rayuwar sa innalillahi wainna ilaihi raju’un😂😂😂yanzu yanzu…


innalillahi kalli yadda wani mutum yake rayuwar sa a cikin wannan hali na rashin lafiya wanda babu shakka yake neman taimako akan wannan abunda yake ciki.
kasan cewa wannan lokaci akwai mutane dayawa wanda suke fama da wannan cuta a kasar nan ta nigeria wanda kuma basuda halin dazasuyi.
magani akan wannan cuta datake damunsa wanda yakamata mukara godiya ga Allah akan wannan ni ima da yayi mana.