Kannywood

Kalli videon jaruman kannywood mata wadanda suke da yaya yanzu yanzu karka bari abaka labari akan wannan batu…

shin kasan cewa wannan masana antar kannywood din akwai matan kannywood din dasuke da yaya kuwa dadama kafin su shigo cikin wannan masana antar.

kannywood din suka haihu wasu kuma sai da suka shigo wannan masana antar kannywood bayan sunfita sukai aure wanda a baya kasan cewa wannan.

masana antar kannywood anayimasu kallan wanda basayin aure amma kuma yanzu zakaga jariman suna fita suna aure.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button