Labaran Duniya

Kalli Videon yadda Rabiu musa kwankwaso ya ziyarci babban mawakin jam iyarsu ta NNPP zuwaga asibitin dayake karbar magani yanzu yanzu innalillahi wainna ilahi raju un karka bari abaka labari akan wannan batu…

yanzu yanzu tsohon sanatan kano wato rabiu musa kwankwaso ya ziyarci babban mawakin jam iyarsu ta NNPP zuwaga asibitin dayake karbar magani.

yanzu yanzu wanda kasan cewa wannan mawaki yasamu babban rauni wanda yayi tsari a cikin motarsa innalillahi wainna ilahi raju un a wannan lokaci.

wanda tuntuni jagoran jam iyar tasu wato rabiu musa kwankwaso ya ziyarci domin yadubashi yanzu yanzu asibitin dayake a kwanche innalillahi wainna ilahi raju un.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button