Labaran DuniyaNews
Kalli wannan video da kuma hotunan wani bature wanda yayi karatunsa a sakandirin kwale wanda take a garin kano yanzu yanzu…


Hotunan wani bature Audu Paden wanda
mahaifin shi ya yi zama a Kano ya yi koyarwa kuma ya yi rubuce-rubucen wanda baturen yayi karatu a sakandiri.
wannan wanda baturen yayi wato sakandirin kwale wanda take a garin kano wanda wannan bature ya bayyana cewa bazai manta da wannan makaranta
ba saboda irin gudun mawar da malamansu suka basu wannan makaranta ta kwale wanda take a garin kano Alhamdulillah.