KannywoodLabaran DuniyaNews

Kalli wannan video domin idan kana imani nasan sai kayi kuka wallahi da idonka innalillahi wainna ilaihi raju’un…

innalillahi kalli wannan video domin idan kana imani nasan sai kayi kuka da idonka akan abunda yafaru da wannan yaro wanda wannan cuta takamasa yanzu.

kasan cewa a yanzu haka cututtuka sunyi yawa a wannan kasa wanda yakamata mudinga taimakawa yan uwam mu koda yaushe domin idan.

baka taimakawa wadanda basu da lafiya to karka manta da cewa kaima baka fi karfin Allah yadora makaba domin kudi kokuma daula baya hana cuta shiga jiki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button