Labaran Duniya

kalli wannan video domin kaga yadda aka haifi wasu yara ahade karka bari abaka labari akan wannan batu yanzu yanzu kabiyomu har karshen wannan video…

innalillahi wainna ilaihi raju,un kalli wannan video yanzu yanzu kaga yadda aka haifi wasu yara ahade karka bari abaka labari akan wannan batu yanzu yanzu.

wanda kuma wadannan yara kuma suna rayuwa batare da wani ya mutuba wanda al,umma dadama suna tunani yadda zata kasance idan daya daga ciki.

ya mutu shin yazasu kasance wanda yasu ganin cewa irin wadannan wadanda ake haifa hawanci tare suke mutuwa kokuma aje a rabasu tunda wuri kafin su girma.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button