KannywoodLabaran Duniya
kalli wannan video domin kaga yadda jaruman kannywood din suka ziyarci tijjani gandu asibitin dayake karbar magani yanzu yanzu innalillahi wainna ilahi raju un karka bari abaka labari akan wannan batu…


yanzu yanzu jaruman kannywood din manya manya sun ziyarci babban mawakin jam iyar ta NNPP zuwaga asibitin dayake karbar magani yanzu yanzu.
wanda wannan mawakin wato tijjani gandu yamika kodiyarsa ga jaruman kannywood din wadanda sakaje dubiyarsa yanzu yanzu a wannan lokaci.
wanda kasan cewa wannan mawaki wato tijjani gandu yayi hatsari wanda yasamu babban hatsari yanzu yanzu karka bari abaka labari akan wannan batu.
na dabiyar babban mawakin jam iyarsu ta NNPP zuwaga asibitin dayake karbar magani yanzu yanzu.