Kannywood
kalli wannan video domin kaganewa idonka karka bari abaka labari akan wannan batu yanzu yanzu Alhamdulillah kalli wannan video…


Alhamdulillah kalli wannan video domin kaga zazzafan hotunan jaruman kannywood din kuma manya a cikin wannan masana anta ta kannywood din.
wato sarki Ali Nuhu dakuma Adam a zango sun saki zazzafan hoto wanda yajayo cecekuce a cikin wannan masana anta ta kannywood dakuma al,umma yanzu.
wanda kasan cewa wannan jarumai kasan cewa suna bada babbar gudun mawa a cikin wannan masana anta ta kannywood din yanzu yanzu.