KannywoodLabaran Duniya

kalli wannan video domin kagani da idonka akan abunda jarumar kannywood din ta aikata wato rahama sadau yanzu yanzu innalillahi wainna ilahi raju,un…

innalillahi wainna ilahi raju,un yanzu yanzu masana antar kannywood takoka akan abunda jarumar kannywood din wato rahama sadau take aikatawa yanzu.

wanda kasan cewa a yanzu wannan jaruma wato rahama sadau tana aikata abubuwan da bai kamata ace yar musulma ce take aikata irin wadannan ba.

wanda rahama sadau din dukkan wannan abu datake tana ganin cewa ita daidai takeyi batare da ta bata al adartaba wanda kuma tasan ce abunda take.

aikatawa ya tsaba wa addinin musulunci dakuma al adar hausawa musamman data kasan ce bahau shiya kuma musulma.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button