Labaran Duniya
kalli wannan video yadda aka gudanar da walimar cin zaben abba gida gida yanzu yanzu karka bari abaka labari akan wannan wakima…


yanzu yanzu jam,iyar NNPP ta gabatar da kyakkyawar walima akan wannan nasara dasuka samu akan jam,iyar APC din a wannan zabe daya gabata a wannan lokaci.
wanda kasan cewa a yanzu haka itama jam iyar NNPP tafara tara abokan hamayya irinsu jam iyar data rasa milkin dadama dakuma sauran jam iyun hamayya.
wanda kasan cewa a yanzu haka jam iyun hamayya sunfara yada cewa a jahar kano ba abba kabir yusif bane zaiyi mulkin sai illa mai gidansa wato kwankwaso.