Labaran Duniya

kalli wannan video yadda aka kama Dr idris yanzu yanzu karka bari abaka labari akan wannan batu kalli wanna video domin kagani da idonka…

yanzu yanzu kotu ta bada umarnin aka momata wannan malamin addinin musulunci wato dr idiri yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi raju,un kalli wannan.

wanda kasan cewa a yanzu al,umma dadama suna bukatar kotu ta dauki mataki akan wannan batu na wannan malami wato dr idiri yanzu yanzu.

wanda kuma yakamata ace wannan kotu ta babban mataki akan wannan batu na wannan malami akan abunda ya aikata a wajan tafsir dinsa wanda yagabatar akan wannan kasida.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button