Kannywood

kalli wannan video yadda jaruman kannywood suke kada kuri arsu kalli wannan video yanzu yanzu…

Kalli yadda jaruman kannywood suka dinga kada kuri arsu yanzu yanzu Kalli wannan video domin kagani da idonka dan karka bari abaka labari akan wanna.

babu shakka al’ummar jahar kano dakuma sauran jahohi sunyi mamakin yadda jaruman kannywood din sake zabar wannan jam’iya yanzu yanzu.

wadanda suka hada adam a zango dakuma Alinuhu dakuma hadiza gabon dakuma rahama sadau da sauransu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button