Labaran Duniya
Kalli wannan video yadda Mai wushirya yake sharar masallaci wanda kotu ta sakasa yanzu yanzu…


mai wushirya yafara ai watar da abunda kotu ta umar cesa dayayi wanda kasan cewa kotu tabada umarnin mai wushirya izuwa babban masallaci domin yayi shara.
wanda kuma tuni aka kaisa yafara aiwatarwa babu shakka kasan cewa abunda mai wushirya yake aikatawa babu shakka ba abune mai kyauba.
wanda kuma kotu ta hukunta sa dai dai da abunda ya aikata innalillahi wainna ilaihi raju’un.