Labaran Duniya

Kalli wannan video yadda wata mata take da gemu dakuma kasimba Allah mai iko karka bari abaka labari akan wannan batu…

ikon Allah kalli yadda wata mata take da gemu dakuma kasimba Allah mai iko kalli wannan video domin kagani da idonka dan karka bari abaka labari akan wannan batu.

babu shakka al’umma dadama sunyi mamakin ganin wannan mata da gemu dakuma kasimba wanda kuma kasan maza ne masu wannan aba wato gemun.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button