Kannywood

Kalli wannan video yanzu yanzu na shagalin bikin Tijjani asase karka bari abaka labari…

yanzu yanzu masana antar kannywood din tana taya babban jarumin kannywood din wato tijjani asase murnar bikinsa yanzu yanzu wanda kuma al,umma.

ketaya wannan jarumi wato tajjani asase murnar bikinsa wanda hakan yasa al’umma dadama mamaki akan wai dama wannan jarumi wato tajjani asase bashida aure.

wanda masoyan wannan jarumi wato tajjani asase basu taba tinanin bashida aure ba kamar yadda kowa yake zata wannan jarumi yanada aure a she sai yanzu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button