KannywoodLabaran DuniyaNews

kalli yadda takasance tsakanin dauda kahutu rarara dakuma naziru sarkin waka yanzu yanzu…

ikon Allah rayuwa kenan kalli wadannan manyan mawakannan wato naziru sarkin dakuma dauda kahutu rarara wanda idan kagansu yanzu kaga hotonsu nada.

sai kayi mamaki sosai domin wasu suna ganin cewa tsakanin dauda kahutu rarara dakuma naziru sarkin waka basa jituwa a wannan lokaci da akeci.

to amma kuma ada manyan abokai ne tsakanin su idan zaka tina a tsakanin su kowa yayiwa kowa waka ta cin mutunci wanda hakan yasa yana mamaki sosai.

wanda ansan cewa abaya cewa manyan abokai ne tsakanin su wato dauda kahutu rarara dakuma naziru sarkin waka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button