Labaran DuniyaNews

Kalli yadda wani mutum bashida hanci amma kuma yana rayuwa kamar yadda kowa yake tasa rayuwar…

innalillahi kalli yadda wani mutum bashida hanci amma kuma yana rayuwa kamar yadda kowa yake tasa rayuwar wanda suke ke tunanin ta yadda yake numfashi.

babu shakka wannan mutum abin a tausaya masane domin idan kaduba a yadda allah ya halicceshi kuma a hakan har yana iya rayuwarsa acikin al,umma.

batare daya mutuba saboda wasu suna ganin bazai iya nimfashi ba domin basiga hancinsaba domin su tabbatar zai iya nimfashi amma kuma sunga yana rayuwa kamar yadda kowa yake tasa rayuwar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button