KannywoodLabaran DuniyaNews

Kalli yadda wani mutum yayi mutuwar wulakanci yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi raju’un…

yadda wani mutum yayi mutuwar wulakanci kalli wannan video domin kaga yadda yafaru da shiga inda yaje hakan wani kabari domin yasamo abunda yaje nema.

kasan cewa wasu daga cikin al’umma abunda suke aikatawa shine sudinga zuwa kabari suna ciro gawa suna cirar wani abu daga jikinta domin susiyar dashi.

dan susami kudade masu tarin yawa wanda wannan mutum shima abunda yayi kenan inda kuma yagamu da a jalinsa inda yayi mutuwar wulakanci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button