Labaran Duniya
Karka bazakayi zabeba domin kuri arka dana matukar amfani wanda silar wannan kuri ar taka sai kaga sabon sauyi a wannan kasar…


a yau kake da yancin zabar wanda kake ganin cewa zai maka aiki gidan ka zabesa karka biyewa wasu kudade daza abaka akan kazabi wata jam’iya a filin.
wanda idan kabi kudade to babu shakka zaka koma kaji gaba da shan wahalar dadama kakesha a yanzu haka musamman idan kakalli canjin kudin.
ya allah kazabamana shuwagabanni nagari ameen ya kakare mu daga sharrin yan siyasa.