Labaran Duniya

karka sake a rudeka da wasu kudade dabasu taka kara sunkaryeba kalli wannan video yanzu yanzu akan wannan zabe na yau…

babu shakka malaman addini suna ta fadakarwa akan sayar da kuri a akan wannan abu wanda hakan kesa kasa lalacewa saboda rahin zabar shugaba.

nagari wanda kuma ya dace da wannan kujera ta shugaban wanda zai muku aiki amma kuma idan kabi kudade to da zarar wannan kudade sunkare zaka dawo yin.

dana sani Allah kakaremu daga yin dana sani Allah kabamu shugaba nagari ameen ya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button