Labaran DuniyaNews

karshen duniya yazo karshe dam babu abinda bazaka ganiba a wannan lokaci innalillahi wainna ilaihi raju’un…

innalillahi tabbas duniya tafara zuwa karshe kalli yadda yayan hausawa sukeyi a junansu wanda hakan yasavawa addinin musulunci da kuma al ada.

babu shakka irin abunda yanzu mata suke aikatawa tare da mazan wanda babu shakka hakan badai dai bane Amma kuma yanzu abunda yanzu.

yake yawan faruwa kenan musamman ga mata wanda suke sha awar yan uwansu mata wanda kuma hakan yasavawa addinin musulunci.

inda malamai sunata wa azi akan hakan kuskure ne amma kuma yanzu ba a daukar wa azin malaman kowa yana abunda yaga dama.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button