KannywoodLabaran DuniyaNews

kazafi da akewa yata wato fatima alinuhu na bayyanar hotunan batsa wanda ake dangan tata dashi inji alinuhu…

ali nuhu yabayyana chewa ana yiwa yarsa sharri dakuma kazafi akan fitar hotunan batsa wanda ake danga nata da wannan hali wanda ba aso a danga mutum.

babu shakka kasan cewa abaya ana danga na fatima yar gidan ali nuhu kazafi akan fitar hotunan batsa wanda ake danga nata dashi wato fatima alinuhu.

inda fatima alinuhu tunda ake wannan abu fatiman bata taba yin magana akan hakan da ake danga nata dashi wato yawon taltal batai akan wannan rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button