Labaran DuniyaNewsTechnologyUncategorized

Kisan fararen hula 39 sakamakon harin sama da sojoji suka kai ranar 24 ga watan Janairun 2023 a garin Kwatiri da ke jihar Nasarawa wani mummunan kalli wannan video domin kagani da idonka…

Kisan fararen hula 39 sakamakon harin sama da sojoji suka kai ranar 24 ga watan Janairun 2023 a garin Kwatiri da ke jihar Nasarawa wani mummunan lamari ne da ke buƙatar a yi adalci.

To sai dai har yanzu hukumomin Najeriya ba su bayar da cikakken bayani kan harin ba – in ji ƙungiyar kare haƙƙin dan adam ta Human Rights watch.

Human Rights watch dai ta yi kira ga gwamnati da ta tabbatar da an gudanar da bincike mai zaman kansa cikin gaggawa, ba tare da nuna son kai ba.

Kwatiri dai wani ƙaramin matsuguni a jihar Nasarawa da ke Arewacin Najeriya kalli wannan video domin kagani da idonka yanzu yanzu karka bari abaka labari.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button