KannywoodLabaran Duniya

Koda wadda ba musulma ba zan iya aura zazzafan martanin Adam a zango zuwaga wadanda suke zaginsa akan yawan sakin matansa dayake a wannan lokaci innalillahi wainna ilahi raju un…

Ni adam a zango na tabbatar dacewa a yanzu haka koda arniyace zan aura a wannan lokaci da ake ciki inji jarumin kannywood din wato adam a zango.

wanda kasan cewa wannan jarumi wato adam a zango yana fuskantar caccaka daga makiyan sa dakuma wadanda suke ganin cewa baya kautawa na sakin matansa.

wanda jarumin ya bayyanawa duniya ceww kaddarace dan shima ba asan ransa yake sakin matansa ba amma kuma yana addua allah yayemasa wannan abu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button