Kannywood

Komenene dalilin dayasa matan kannywood din suke fin maza jarumai na cikin masana antar kannywood suna dakuma daukaka…

komenene dalilin dayasa matan kannywood din suka mazan cikin wannan masana antar kannywood din suna dakuma saurin samun daukaka da.

kuma arziki dakuma hawa motoci masu tsada wanda kasan cewa a wannan lokaci zakaga cewa wadannan matan kannywood din kefin mazan saurin samu.

daukaka komenene dalilin hakan dayasa hakan yake faruwa a cikin wannan masana antar kannywood din.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button