KannywoodLabaran DuniyaNews
Kotu ta bada umarnin chewa teema makamashi tai maza ta janye kalamanta daga kan yar tiktok din wato murja ibrahim kunya yanzu yanzu…


yanzu yanzu kotu tanemi jarumar kannywood din wato teema makamashi akan tai maza ta janye kalamanta daga kan yar tiktok din wato murja ibrahim.
wanda jarumar wato teema makamashi wanda taroki kotu data bata belin murja ibrahim kunya wanda kotun tahana jarumar belin din murja ibrahim kunya.
kasan cewa a zaman kotun da akayi ne wanda aka bayyana wa wadda ake tuhuma da laifi inda kuma ta musanta abunda ake zargin nata dashi inda kotu.
tuni tabada umarnin aje a kai murja ibrahim kunya zuwa kurkuku har zuwa lokacin daza adawo zaman kotun.