Labaran Duniya

Kunji matsaya akan daina karbar tsofaffin kudade a kasar nan wanda yanzu haka kotu ta daga zamata…

yanzu yanzu kunji matsaya akan karbar tsofaffin kudade a kasar nan ta nigeria innalillahi wainna ilaihi raju’un wanda yanzu haka al’umma sun shiga cikin wani hali.

akan wannan daina karbar tsofaffin kudade da aka daina yi kuma gashi kotun koli ta daga zamanta har zuwa a shirin da biyu wanda za adawo zaman kotun.

gashi kuma andai na karbar tsofaffin kudade wanda hakan yasa al’umma a cikin zullumi inda talakawa sunrasa inda zasu saka gansu yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi raju’un.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button