Kannywood
Kuyi Haƙuri Indai Wakace Zan Hanashi Babbar Magana Yanzunnan Kalli Cikakken Videon Yadda Mahaifiyar Mawaki Rarara Ta Bayyana…..


Mahaifiyar fitaccen mawaƙin siyasar nan a Najeriya Dauda Kahutu Rarara ta bayyana takaicinta game abubuwan da ke faruwa a kan ɗanta sannan ta bada haƙuri kuma zata hana shi yin waƙa gaba ɗaya don tserar da mutuncin shi da nata da ƴan’uwanta baki ɗaya