Labaran Duniya
Kwankwaso bazai janyewa tinubu ba kokuma Atiku inji jam’iyar NNPP yanzu yanzu…


yanzu yanzu jam,iyar NNPP ta bayyana cewa bazata janyewa bola ahmad tinibu kokuma Atiku takarar shugaban kasa saboda temakon talakawan nigeria.
wanda kasan cewa a yanzu haka al’umma sun matsu suga wannan lokaci yayi wanda zasuje domin sukadawa dan takarar dasuke so a wannan kakar zabe.
wanda yakamata talakawa su tsaya su duba wanda ya chan chanta a zaba a wannan zaben.