Hausa Series

LABARINA SEASON 5 EPISODE 11 ORIGINAL VIDEO

Labarina Season 5 Episode 11 original video kamar yadda a yanzu haka wannan film din ya kasance shine na farko a Duk shirin da ake a duniya.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka wannan Shirin film din na labarina ya kasance yana zuwa Duk Ranar juma’a a tashar Saira movies.

A yanzu haka a wannan satin anyi Gwarama Sosai acikin film din kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla zakaga yadda wanna shirin film din ya kasance.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan Shirin film din ya kasance a wannan satin.

Www.fotosify.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button