Labaran Duniya

mace mai juna biyu inda kuma take yawo akan titi innalillahi wainna ilaihi raju’un kalli wannan video yanzu yanzu…

innalillahi kalli yadda wannan mata take cikin wani hali yanzu yanzu inda wannan babu shakka tana memanya inda mutane dadama suke mamaki shin ina mijinta.

wanda wasu suna ganin cewa anya wannan mata tanada miji kuwa ko kuma dai bata da miji sannan kuma batada yan uwa ne domin yadda aka ganta a furgice.

wanda tana neman abunda zataci kuma gashi tanada juna biyu inda kuma batada kowa sai ita kadai aka ganta babu abokin.

tafiya neman abunda zataci gashi kuma tanada juna biyu a jikinta innalillahi wainna ilaihi raju’un.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button