Labaran Duniya

Maganin karfin gaba karin kauri da jimawa ana saduwa da iyali

Har ila yau magidanta da dama suna fama da matsalar rashin gamsar da iyalin su wajan kwaciya ta raya sunna, wanda hakan ba karamin tayar musu da hankali yake ba.

Yan uwa barkan ku da zuwa wannan shafi namu mai albarka, munzo muku da wani bayani akan maganin matsalolin da suke damun ‘yan uwa maza a wannan lokacin.

Wato matsalolin da suka shafi Gamsar da iyali a wajen kwanciyar sunna, da yawa a yanzu ‘yan uwa sunyi laushi wasu bama sa iya kwanciyar har sai akwai kwayar bature.

Wani ma gaban nasa baya tashi yadda ake so, zaka ga yayi laushi da yawa wanda ko saduwa bazai iya yi da shi a wannan yanayin ba.

Wani kuma idan yaje sai kaga baya wani dadewa baya wuce minti 3 wani ma ko minti 2 na kirki baya yi sai ya kawo daga nan Kuma zance ya kare bazai sake komawa ba.

To indai kana fama da irin wannan matsala insha Allah ga wanna hadin kayi kokari ka jarraba ba shi insha Allah Zaka dace.

Abubuwan da zaka nema domin hada maganin sune kamar haka.

(1) – Madara.

(2) – Kanunfari.

(3) – Garin Hulba.

Bayan ka samo wadannan abubuwan ga yadda zaka yi hadin maganin.

Yadda za’a hada shine: zaka samu Garin Hulba chokali 5, Kanunfari chokali 2, za’a hade su waje daya a dake su sosai, sai a rika diban karamin chokali ana sha da Madara ta ruwa ko Nono ko yugut sau 2 a rana.

Zaka iya sha a kunu ko koko, sau 2 a rana ake sha tsawon sati 2 insha Allah zaka rabu da wannan matsala.

Abunda Ke Kawo Kankacewar Gaba Shine Istimina’i

MENENE ISTIMNAT?: Istima’i shine Wasa da Al’aura wajen biyan bukata imma ya zama da hannu ne da duk wata hanya da mutum zai biyawa kansa bukata shi kadai Mace ko Namiji.

Domin magance matsalar Istimna’i ga wadanda Suka ji tsoron Allah suka daina aikatawa, sai ku nemi wadannan abubuwan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button