Labaran Duniya

Mai janaba zai iya yin sallah ko da bai yi wanka ba – Cewar Young Sheikh Zariya.

Mai janaba zai iya yin sallah ko da bai yi wanka ba – Cewar Young Sheikh Zariya.

“Zakir M.S Ali Young Sheikh, Matashin Malamin Addinin Musuluncin, Haifaffen Birnin Zariya jihar Kaduna, wanda ya shahara a fagen ilimi a fannoni daban-daban, kuma fasihin Malami mai karancin Shekaru ya ce a cikin wani karatun sa Dangane da abinda ya shafi Fiqhu, inda ya warware wani sarƙaƙiyar Karatu a cikin wani zama da ya yi da wasu yan makranata da suka kai masa ziyara.”

“Matashin Malamin ya cigaba da cewa! Idan mutun ya kasan ce a cikin hali na Janaba ya zama wurin da ya ke ba alama na Ruwa ko ƙasa bare yayi temama ko alwala; Tom Malamin yace zai iya yin Sallah ko da bai yi wanka ba, kuma Sallarsa ta amsu Matsayar ya yi da ikhlasi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button