Labaran Duniya

Mai juna biyu ta mutu sakamakon karancin kudi a hannu da mijinta zai biya asibiti……

Mai juna biyu ta mutu sakamakon karancin kudi a hannu da mijinta zai biya asibiti.

Daga Fatima Nuraddeen Dutsin-ma.

Karancin Naira Ta Tashi Ba Da jimawa ba, Mace Mai Ciki Ta Mutu Bayan Mijinta Ya Kasa Samun Kudi Domin Biyan Kudi Na Asibiti, inda kuma bai bude taransafa ba bare ya turawa ma’aikata Asibiti.

Kamar yadda Walikiyar ALFIJIR HAUSA ta shadai mana cewa; Yakubu Auta mazaunin garin Kaduna ya rasa matar sa sakamakon zubar jini a lokacin haihuwa bayan kokarin da ya yi na neman kudi a banki domin biyan kudin asibiti.

kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button