KannywoodLabaran DuniyaNews

Mai wushirya yatonawa Aisha najamu asiri akan abunda suke aikatawa tare da murja ibrahim kunya…

mai wushirya yatona asirin murja ibrahim kunya bayan ankaita kurkuku yanzu yanzu kafin adawo acigaba da shari,ah akan zargin da ake mata

kasan cewa da murja ibrahim kunya dakuma mai wushirya da kuma aisha najamu sun kasance abokai amma yanzu sunzama abokan fada a juna tsakanin

murja da kuma aisha najamu wanda mai wushirya yabi bayan aisha najamu wanda kuma kasan cewa abaya abokin murja ne kafin wannan rigima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button